Sanin kowa ne a irin wannan hali na matsin rayuwa da ake ciki a Najeriya, […]
Ƴansanda Sun Kama Wani Mutum Da Bajimin Sa A Kujerar Fasinja
Ƴansanda sun samu wani mutum mai suna Lee Meyer da laifin ɗaukar bajimin sa a […]
Ba Zan Bai Wa Wani Ɗana Shawarar Zama Soja Ba — Matar Laftanar Kanar Ali
Matar marigayi Laftanar Kanar A. H Ali da wasu ɓata gari suka yi wa kisan […]
Ba Mu Ceto Ɗaliban Kuriga Duka Daga Hannun Ƴan Bindiga Ba
Wasu rahotannin sun nuna cewa, Hedikwatar tsaron Najeriya ta bayyana dakarunta da da jami’an tsaron […]
Ba Mu Ce Ana Tallar Ƙwaya A Titi Kamar Fiyawota A Edo Ba – NDLEA
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a jihar Edo, ta musanta wani rahoto […]
Mata Huɗu Sun Mutu A Wajen Karɓar Zakka A Bauchi
An samu turmutsetaeniyar da ta yi sanadiyyar mutuwar mata gudu huɗu a wurin bayar da […]
Mustapha Inuwa Ya Raba Buhunan Shinkafa Ga Ƴan Jarida A Katsina
Bisa la’akari da halin ni ‘ya su da al’umma suka shiga na matsin tattalin arziki, […]
An Kama Matasa Kan Zargin Ƙwacen Waya A Adamawa
Rundunar Ƴansandan jahar Adamawa, ta yi nasarar kama wasu matasa uku da ake zargin masu […]
Me Zai Sa APC Ta Damu Da Wanda Ya Assasa Zanga-Zanga A Neja?
A Wannan lokacin da ake cikin tsananin matsin rayuwa ba wa ya assasa zanga-zanga jam’iyya […]
Ana Cikin Yanayi Na Rashin Tabbas A Najeriya
Tsadar abinci: Ana cikin wani yanayi na rashin tabbas a Najeriya – Shugaban gamayyar ƙungiyoyin […]