Likitoci Sun Shawarci Yan Najeriya Su Kula Da Lafiyarsu Kan Tsadar Magani Saboda Haraji

Likitoci a Nageria sun shawarci jamaa da su kula da lafiyar su saboda tsadar kudin magani asibiti sanadiyar sabon Harajin 2026 Wanda gwamnatin shugaba Tunubu.

Likitocin sun Kara da cewa ya kamata alumma su dauki dabi”ar yawan motsa jiki da cin abinci Mai kyau dasa mun isasshen hutu damin ingata lafiya,Hakan yafi sauki fiye da jinya a asibity Saka makon Harajin sabuwar shekara.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *