Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya yi murna matuƙa da shugaban ƙasar […]
Month: December 2023
An Samu Sauƙin Matsalar Tsaro A Katsina
A wani rahoto da BBC ta yi ya nuna cewa an samun sauƙin matsalar rashin […]
Na Kusa Aure Da Sana’ar Saƙa Akurkin Kaji – Inji Wani Matashi
Wani matashi mai suna Idris a unguwar Babbar Ruga da ke jihar Katsina, ya rungumi […]
An Biya Ƙasa Da Dubi 20 Kuɗin Diyya A Gidaje Sama Da 300 A Katsina
RAHOTO Wasu alummomi kenan mazauna Unguwar Gachi a cikin ƙaramar hukumar Kankia da ke jihar […]
An Bada Horo Kan Noman Dankalin Turawa A Cikin Gida
matsalar chanjin yanayi an horar da dalibai dabarun noman dankalin turawa a cikin gida: A […]
Majalisar Wakilai Ta Buƙaci A Kamo Sabon Shugaban CBN Da Babban Akanta
Majalisa ta bukaci kamo sabon shugaban CBN da babban akanta na kasa: Kwamitin koken al’umma […]
Sa’in Katsina Ya Cika Shekaru 50 Kan Sarautar Sa’i
Shekaru Hamsin akan mulki: Sa’in Katsina.Alhaji Ahmadu na Funtua ya cika shekaru hamsin akan sarautar […]
Uba Sani Ya Sa A Yi Bincike Game Da Jefa Bam Da Sojoji Suka Yi Kan Masu Taron Maulidi A Kaduna
Gwamnan jihar Kaduna da ke Arewacin Najeriya, Uba Sani, ya bayar da umurnin gaggauta bincike […]
A Da Ba A Ga Maciji: Haɗuwar Gwamnoni 3 Na Katsina A Wuri Guda
Siyasa ba da gaba ba: Gwamnoni uku sun hadɗu wuri guda a Katsina. A ranar […]
Mutum Miliyan Huɗu Zasu Samu Ilimin Kwamfuta Kyauta A Katsina
Shirin DIGIKAT: Al’umar jihar Katsina milyan hudu zasu ci gajiar ilmin na’ura mai kwakwalwa a […]
