Sanata Abdulaziz Musa Yar’adua. Daga shiyyar Katsina, jihar Katsina, ya ankarar da gwamnatin tarayya cewa […]
Tag: Tsaro
Jihohin Arewa sun ƙarfafa haɗin gwiwa domin yaƙi da rashin tsaro
Jami’an tsaro da masu ruwa da tsaki wajen samar da zaman lafiya daga jihohin Benue, […]
An jibge jami’an tsaro yayin da El-Rufai ya isa kotu bisa zargin almundahanar kuɗi
An tsaurara matakan tsaro a harabar Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna yayin da tsohon […]
Ba za mu bar tsaro ya hana mu taimaka wa masu rauni ba – Tinubu
Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu, ya jaddada aniyarsa ta ƙara ƙaimi wajen yaƙi da rashin tsaro […]
Yanzu matsalar tsaro ta zama kasuwanci da siyasa a Najeriya – Gani Adams
Jagoran Yarabawa, Gani Adams, ya koka da cewa an mayar da rundunar tsaron Amotekun Corps […]
Ku dena boye ƴan ta’adda – Babban hafsan tsaro ya gargaɗi mutanen yankin Arewa maso gabas
Babban hafsan tsaron Najeriya, Olufemi Oluyede, ya bukaci al’ummomin jihohin Borno da Yobe da su […]
Shi fa Tinubu gaba ɗaya hankalinsa ya raja’a ne ga zaɓen 2027 yanzu, ya manta da batun tsaro da walwalar jama’a – Ndume
Sanatan mai wakiltar Borno ta kudu, Ali Ndume, ya caccaki gwamnatin tarayya kan yadda take […]
Jami’an tsaro a Zamfara sun kama wani matashi da harsasai 800 na bindigar AK-47 boye a cikin babur
Jami’an tsaro a Jihar Zamfara sun kama wani matashi da ake zargi yana jigilar harsasai […]
Ƴan daba sun kashe matashi dan kwamitin tsaro a Kano
Al’ummar unguwar Tukuntawa da ke jihar Kano sun shiga alhini bayan da wasu ’yan daba […]
Najeriya da Kamaru Sun Kulla Yarjejeniyar Bincike da Ceto a Sararin Samaniya
Matakin da zai karfafa tsaron jiragen sama da hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu Najeriya da […]
