Wani Mutum Ya Hallaka Ƙaramin Yaro Bayan Lalata Da Shi

Rundunar yan sanda jihar Ogun ta bayyana cewa ta kama wani mutum dan kimanin shekaru talatin da shidda mai suna Sikiru Ajibola wanda ake zargin da lalata da wani yaro…

Yadda Wani Bugaggen Kofur Ya Kaɗe Janar Ɗin Soja Da Mota Ya Rasu A Legas

Yadda Wani Bugaggen Kofur Ya Kaɗe Janar Ɗin Soja Da Mota Ya Rasu A Legas Wani Kofur na sojin ƙasa, Abayomi Ebun, ya murkushe daraktan kuɗi na cibiyar sake tsugunar…

Ni Zan Yi Sulhu Da Ktungiyar IPOB Idan Na Zama Shugaban Ƙasa —Peter Obi

Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar LP, Peter Obi ya ce zai yi sulhu da haramtacciyar kungiyar IPOB mai neman ballewa daga Najeriya da sauransu, idan ya ci zabe a…

Rundunar Ƴan Sanda Ta Ƙaryata Batun Kai Hari Ta’addanci A Cikin Birnin Kano

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta karyata labarin wani harin ta’addanci da aka kai a wata al’umma a Kano a matsayin na karya a ranar Laraba, 2 ga Nuwamban shekarar…

Ƴan Bindiga Sun Sace Ƙananan Yara 39 Cikin Gona A Katsina

Daga Wakiliyarmu Amira Salisu Batsari. Iyayen Yara talatin da tara da ƴan bindiga suka sace a yayin da suke aiki a gona a karamar hukumar Faskari dake jihar Katsina sun…

Gwamna Zulum Ya Ɗauki Nauyin Karatun Marayu 300

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, a ranar Talata ya kaddamar da shirin bayar da tallafin karatu na Naira miliyan 300 domin tallafa wa marayu 300 da iyayensu suka…

Buhari Ya Kira Taron Gaggawa Na Majalisar Tsaron Ƙasa

Buhari Ya Kira Taron Gaggawa Na Majalisar Tsaron Ƙasa Shugaba Muhammadu Buhari zai yi taron gaggawa da manyan jami’an tsaron kasar a Abuja a ranar Litinin. Wata sanarwa da kakakinsa,…

Ba Al’umma Za Ku Sanarwa Batun Kai Hare-Hare A Abuja Ba, Mu Ya Kamata Mu Sani – Gargaɗin IGP Ga Ƙasashen Waje

Sufeto-Janar na ‘yan sanda, IGP, Alkali Baba Usman, ya gargadi kasashen ketare kan gargadin yuwuwar kai hare-haren ta’addanci a Najeriya. IGP ya yi wannan magana ne a ranar Asabar yayin…

Manyan Ƙasashe Huɗu Sun Sanar Da Yiwuwar Kai Mummunan Hari A Abuja

Manyan Ƙasashe Huɗu Sun Sanar Da Yiwuwar Kai Mummunan Hari A Abuja   Gwamnatocin kasashen Jamus da Bulgeriya da Ireland da kuma Denmark sun gargadi ‘yan kasarsu kan tafiye-tafiye marasa…

Shi Ɗin Babbar Barazana Ce Ga Tsaron Ƙasa – Gwamnatin Buhari Ta Bayyana Dalilin Ƙin Sakin Nnamdi Kanu

Shi Ɗin Babbar Barazana Ce Ga Tsaron Ƙasa – Gwamnatin Buhari Ta Bayyana Dalilin Ƙin Sakin Nnamdi Kanu Gwamnatin tarayya ta bayyana dalilin da ya sa ba za ta iya…