Da Ɗuminsa: Gwamnan Adamawa Ya Tsallake Rijiya Da Baya

Da Ɗuminsa: Gwamnan Adamawa Ya Tsallake Rijiya Da Baya Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya tsallake rijiya da baya bayan wata tifa ta kwace ta mutkushe wasu motoci a ayarinsa.…

Fursunoni 21 Na Zana Jarabawar SSCE A Gidan Yarin Jos

Fursunoni 21 Na Zana Jarabawar SSCE A Gidan Yarin Jos Fursunoni 21 da ke zaman gidan yari daban-daban a Jos ne ke zana jarrabawar kammala karatun sakandare, SSCE, ta watan…

Tinubu Ya Buƙaci Ƴan Najeriya Da Su Baiwa Atiku Shawara Ya Koma Gida Ta Huta, Kada Ya Yi Asara

Tinubu Ya Buƙaci Ƴan Najeriya Da Su Baiwa Atiku Shawara Ya Koma Gida Ta Huta, Kada Ya Yi Asara Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ya…

An Damƙe Wasu Jami’an EFCC Na Bogi A Delta

Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Delta sun kama wasu jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC na jabu a jihar bisa zargin fasa-kwaurin sace-sacen…

INEC Ta Gindaya Wasu Sabbin Sharuɗɗa Ga Masu Yaƙin Neman Zaɓe

  Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, a ranar Alhamis, ta amince da bugawa da fitar da ka’idojin yakin neman zabe; da kuma kudaden zaɓe na jam’iyyun siyasa, dana…

Yadda Wasu Ɓeraye Mashaya Suka Shanye Hodar Ibilis Da Ƴan Sanda Su Ka Ƙwace

Yadda Wasu Ɓeraye Mashaya Suka Shanye Hodar Ibilis Da Ƴan Sanda Su Ka Ƙwace Yan sanda a Indiya sun ce ɓeraye sun lalata kusan kilogram 200 na hodar ibilis da…

Atiku Da Tinubu Sun Yi Wasu Sabbin Naɗe-Naɗe

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya nada Nath Yaduma a matsayin mataimakinsa na musamman kan hulda da jama’a. Atiku, a wata sanarwa da mai ba shi…

Yanzu-Yanzu: Kotu Ta Soke Wani Ɗan Takarar APC Daga Takarar Gwamna

Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Fatakwal, a ranar Alhamis, ta kori dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Ribas, Tonye Cole. Kotun ta soke takarar sa…

Na Kashe Ummita Saboda Kare Na – Ɗan China

’Yan sanda sun bayyana wa kotun da ke sauraron Shari’ar Kisan Ummita, wadda ake zargin saurayinta dan kasar dan kasar China da yi, cewa wanda ake zargin ya kashe ta…

Gwamna Wike Yasha Alwashin Taimakon Peter Obi A 2023

Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers a ranar Alhamis ya yi alkawarin ba da “tallafin kayan aiki” ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour LP Peter Obi. Wike yace…