Da Tinubu ya so ya ci zaben Osun da ya tura ni jihar – Wike

Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce, da a ce shugaba Tinubu ya bukaci lashe zaben jihar Osun ko ta wane hali da an sako shi cikin lamarin kuma da ya ziyarci jihar da Gwamnan ya ga babbanci a bayyane.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *