Sallah: Gwamnan Kano ya bada umarnin biyan ma’aikatan gwamnati albashin watan Maris Gwamnan Jihar Kano, […]
Tag: ya
Tsohon dan wasan Najeriya Henry Nwosu ya mutu
Tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafar Najeriya, Henry Nwosu, ya rasu. Tsohon abokin wasansa, Segun Odegbami, […]
Rikici ya ɓarke tsakanin shugabar ALGON da Alhassan Ado bayan rasuwar jami’in tsaro a wajen “rabon shinkafa”
Rikicin da ke ruwa tsakanin shugabar karamar hukumar Tudun Wada kuma shugabar ƙungiyar kananan hukumomi […]
Tinubu ya nada Lamido Yuguda mataimakin gwamnan CBN
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da nadin Lamido Abubakar Yuguda a matsayin mataimakin […]
Kotu ta sake dage sauraron karar N1bn da El-Rufai ya shigar kan ICPC
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya sake fuskantar jinkiri a shari’ar da ya kai […]
Shugaban Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya (FIFA), Gianni Infantino
Ya bayyana a yau Laraba cewa, Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ana “maraba” da […]
Sanata mai wakiltar Borno-ta-Kudu, Ali Ndume, ya buƙaci Shugaba Bola Tinubu da ya cika alƙawarin da ya ɗauka bayan ayyana dokar ta-ɓaci kan matsalar tsaro da ya yi, ta hanyar kai hare-haren soji kan sansanonin ‘yan ta’adda.
Ndume ya kuma yi kira ga Shugaban ƙasar da ya riƙa sanar da ‘yan Najeriya […]
Gwamna Adeleke ya kammala rajistar zama dan jam’iyyar ACCORD ta yanar gizo
Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, ya kammala rajistar sa ta yanar gizo a matsayin mamba […]
Ramadan: Gwamna Abba Gida Gida ya ƙaddamar da rabon buhunan shinkafa 100,000 na gidauniyar Dangote
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da rabon buhunan shinkafa 100,000 da gidauniyar […]
Farashin abinci ya ragu da kashi 50% sakamakon gyaran harkar noma — Minista
Ministan Noma da Tsaron Abinci na Tarayyar Najeriya, Abubakar Kyari, ya ce matakan da gwamnati […]
