Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaɓe jihar Zamfara ta tabbar wa Dauda Lawal Dare nasara a zaɓen gwamnan jihar da aka yi a cikin watan Maris na shekarar 2023.
A yayi zaman yanke hukunci da kotun ta yi yau Litinin a jihar Sokoto, kotun ta ce Dauda shi ne wanda ya samu ƙuri’u mafi yawa a zaɓen.
