Babangida Abdullahi Yakudima, tsohon ɗan majalisar wakilai da ya wakilci mazaɓar Dala ta jihar Kano […]
Month: March 2026
Majalisa ta amince Tinubu ya ciyo bashin Dala Biliyan 6
Majalisar trayya ta amince da bukatar Shugaba Bola Tinubu na karɓar rancen dala biliyan 6 […]
Kotu a Kano ta daure dattijo mai shekara 85 shekaru 14 kan laifin fyade
Wata kotu a Jihar Kano da ke zamanta a Gwarzo ta yanke wa wani dattijo […]
Tsohon shugaban ma’aikata na jihar Kano, Usman Bala Muhammad ya bayyana aniyarsa ta takarar Sanata a APC
Usman Bala, Tsohon Shugaban ma’aikata na jihar Kano kuma mai baiwa gwamnan Kano shawara, ya […]
ASUU ta sake yi wa Gwamnatin Tarayya barazana kan albashi – Ta ce za ta ɗauki mataki nan da ƙarshen Maris
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya (Academic Staff Union of Universities ASUU ta gargaɗi Gwamnatin Tarayya […]
NNPP ta amince da murabus din Kwankwaso daga jam’iyyar
Jam’iyyar NNPP reshen Jihar Kano ta bayyana cewa ta karɓi takardar murabus daga jagoranta na […]
Shugaban Kwamitin Gudanarwa na Bankin Lamuni na Tarayya (FMBN), Nasiru Gawuna, ya yi murabus daga mukaminsa.
Jaridar DAILY NIGERIAN ta ruwaito cewa hakan na zuwa ne yayin da Gawuna ya kammala […]
Tsohon mataimakin gwamnan Kano, Gwarzo ya fice daga NNPP
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Aminu Abdulsalam Gwarzo ya sanar da ficewar sa daga jam’iyyar […]
Tinubu ya sadaukar da albashinsa don tallafa wa sojoji da iyalan su
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da kafa wani asusun tallafi na musamman domin […]
ADC na kokarin cimma matsaya guda kan dan takarar shugaban kasa na 2027 — Bolaji Abdullahi
Jam’iyyar ADC ta bayyana cewa tana kokarin daukar hanyar cimma matsaya guda wajen zaben dan […]
