Wane rahoto da hukumar raya kasashe na Majalisar Dinkin Duniya (UNDP) ya wallafa, vya nuna […]
Tag: Najeriya
Masu yi wa Atiku Abubakar kamfen a matakin kananan hukumomi sun gudanar da taron farko a Katsina
Masu yi wa dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar kamfen a […]
Duk wanda bai goyon bayan dawo da tallafin man fetur bai kaunar talaka
Wanda bai goyo bayan maido tallafin mai, bai kaunan talakan Najeria in ji Babba Kaita […]
Kotu ta soke umarnin sammacin kama Kabiru Turaki a Abuja
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta soke umarnin sammacin kama shugaban tsagin jam’iyyar PDP, […]
EFCC ta kafe kan sai an sake sauraron shari’ar Sule Lamido a gaban alkaliyar da ta fara shari’ar
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) ta jaddada matsayarta na cewa […]
Gwamnatin Jihar Katsina Ta Fara Gwajin Lafiya Ga Wadanda Za Su Ci Moriyar Shirin Auran Zawarawa
Gwamnatin Jihar Katsina ta fara zagaye na biyu na gwajin lafiyar da ake yi wa […]
Kotu ta ƙi bada belin El-Rufai, ta ɗage Shari’ar neman belin zuwa 14 ga Afrilu
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kaduna ta sanya ranar 14 ga Afrilu, 2026 […]
Gwamnatin Adamawa Za Ta Tsaya Tsayin Daka Kan Harkokin Tsaro, Saƙon Gwamna Fintiri Ga Sabon Kwamishinan Ƴansandan Jihar
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya tabbatar wa sabon kwamishinan ƴansanda da aka tura […]
Tasirin Gwamna Fintiri Na Ƙara Zama Muhimmi Wajen Zaɓen Wanda Zai Zama Sabon Gwamnan Jihar Adamawa 2027
Wani sabon rikici na siyasa na ƙara bayyana cikin jam’iyyar APC a Jihar Adamawa, sakamakon […]
Kotun majistare da ke zamanta a Nomansland, a ƙaramar hukumar Fagge ta jihar Kano, ta bayar da umarnin tsare wasu mutane uku da ake zargi da satar gwala-gwalai, kuɗi da kuma wayar hannu na matar Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito.
Waɗanda ake zargin sun haɗa da Sulaiman Yakubu Kulkude, Idris Musa da Abdullahi Usaini, inda […]
