A yau Litinin Wata kotun shari’a da ke zamanta a Magajin Gari, Kaduna, ta umurci […]
Month: October 2022
Bayan Ɓacewar Mutane 63 Sakamakon Ambaliyar Ruwa Da Zabtarewar Ƙasa, 98 Sun Hallaka
Adadin wadanda suka mutu sanadiyya ambaliyar ruwa da zabtarewar kasa sakamakon guguwa mai karfi a […]
Masari Na Neman Afuwar Al’ummar Katsina
Gwamnan jahar Katsina da ke Arewa Maso Yammacin Najeriya, Aminu Masari ya ce yana roƙon […]
Hatsarin Mota Ya Ƙone Mutane 11 Ƙurmus A Enugu
A kalla fasinjoji 13 ne suka kone kurmus a wani mummunan hatsarin da ya afku […]
Dakarun Soji Sun Fatattaki Ƴan Ta’adda, Sun Hallaka Mutum Bakwai
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana a yau Lahadin cewa dakarunta sun kashe ‘yan ta’adda bakwai […]
Buhari Ya Kira Taron Gaggawa Na Majalisar Tsaron Ƙasa
Buhari Ya Kira Taron Gaggawa Na Majalisar Tsaron Ƙasa Shugaba Muhammadu Buhari zai yi taron […]
Indai Ka Isa Ka Dakatar Da Takarar Su Ortom – Wike Ga Ayu
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya mayarwa Iyorchia Ayu, shugaban jam’iyyar PDP na kasa martani […]
Buhari Ya Amince CBN Ya Sake Fasalin Kuɗin Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadin nan ya ce matakin da babban bankin Kasa […]
Na Tsani Aure A Rayuwa Ta – Cewar Matar Da Ta Kashe Mijinta Da Guba A Borno
Wata matar aure ‘yar shekara 25 mai suna Fatima Abubakar, wacce aka rawaito ta sheke […]
NDLEA Ta Damƙe Dagaci Da Wasu Mutum 11 Ɗauke Da Miyagun Ƙwayoyi A Sokoto
Jami’an hukumar hana sha da fatauci miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta yi nasarar cafke […]
