Me Zai Sa APC Ta Damu Da Wanda Ya Assasa Zanga-Zanga A Neja?

A Wannan lokacin da ake cikin tsananin matsin rayuwa ba wa ya assasa zanga-zanga jam'iyya mai mulki zata fake da liƙa ma laifi ba, abinda ya sa aka yi zanga-zangar ya kamata ta magance don ƴanƙasa su samu nutsuwa – Hamza Saulawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *