Hukumar kula da kwallon kafa ta Najeriya, NFF, ta sanar da nadin sabon mai horas […]
Year: 2021
In Ka Rasa Ranka A Yayin Kare Kanka Daga Ƴan ta’adda Ka Yi Jihadi – Masari
Gwamnan jahar Katsina Aminu Bello Masari, ya sake jaddada kiransa ga al’umma musamman jama’ar jahar […]
Cutar Korona Ta Saki Garba Shehu
Babban mataimaki na musamman a kan harkokin yaɗa labarai na shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Malam […]
Wani Kare A Ranar Kirsimeti Ya Yi Wuf Ya Cinye Ma Mai Maganin Gargajiya Ƴaƴan Maraina A Calabar
Wani mai maganin gargajiya mai suna Ani Ikoneto, ya rasa ransa bayan da karensa ya […]
Mutane 92 Suka Mutu A Najeriya Sanadiyar Cutar Zazzabin Lassa.
Adadin wadanda suka Mutu sanadiyar kamuwa da cutar zazzabin Lassa a Najeriya daga watan Janairun […]
Bercelona Ta Sayi Ferran Torres Daga Manchester City
Dan wasan gaba na kasar Sipaniya Ferran Torres ya koma Barcelona daga Manchester City, inda […]
Magidanci Da Matarsa Da Ɗansa, Sun Mutu A Hatsarin Jirgin Ruwa A Nijar
A ƙalla mutane bakwai suka rasa rayukansu a hatsarin jirgin ruwa a ƙauyen Zhigiri na […]
Har Yanzu Ina Kan Ra’ayina Na Cewa A Maida Shugabancin Najeriya Hannun Ƴan Kudu – Masari
Gwamnan jahar Katsina da ke Arewa maso Yammacin Najeriya ya sake jaddda ra’ayinsa na cewa […]
In Har Ka Cika Kai Namiji Ne Ka Fito Lokacin Da Ƴan ta”adda Suka Kawo Hari A Garuruwaku – Masari
Gwamnan jahar Katsina da ke Arewa Maso Yammacin Najeriya, Aminu Masari, ya ƙalubalanci masu shiraya […]
Ka Guji Ɓata Ma Gwamna Hope Uzodinma Suna – Gargaɗin APC Ga Rochas Okorocha
Jam’iyyar APC reshen jihar Imo, ta shawarci Sanata Rochas Okorocha da ya daina bata sunan […]
