Jami’an tsaro sun kamo wani ƙaramin yaro mai ƙaranci shekaru mai suna Sani Ƴan Nagge […]
Month: February 2022
An Kama Wani Matashi Da Yunƙurin Yin Garkuwa Da Ƴar Shekara 3 Saboda Ya Samu Kuɗin Da Zai Yi Aure
Rundunar Ƴansandan Katsina ta kama matashi da ta ke zargi da yunƙurin garkuwa da ƴar […]
Taƙaddama tsakanin Naziru Sarkin waƙa da Bashir Maishadda akan maganar Ladin Cima
Babban Firodusa Bashir Maishadda ya mayar da raddi game da goyon bayan da Naziru ya […]
Da Gaske Ne Ana Bada Dubu 2 A Matsayin Kuɗin Sallamar Aikin Fim – In Ji Naziru Sarkin Waƙa
Shararren mawaƙi Naziru Sarkin Waƙar Sarki Sanusi na II ya ce maganar da Ladin Cima […]
Ku Zargi Gwamnatin Tarayya Idan Muka Rufe Jami’o’i – Cewar ASUU
Jami’ar Gwamnatin Tarayya ta Fasaha dake Owerri, reshen Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya ranar Laraba […]
Gwamnati Ba Ta Damu Ba, Kuma Ba Ta Son Cigaban Ilimi – Inji ASUU
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa tace Gwamnatin Najeriya bata son Cigaban ilmi a Ƙasar. Dayake […]
2023: Ƴan Najeriya Na Fama Da Rashin Ƙwararrun Shuwagabanni Masu Hangen Nesa – IBB
Tsohon Shugaban Mulkin Soji a Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida yayi nuni dacewar a halin […]
Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutum 7 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna
Jami’an tsaro sun kubutar da wasu mutane bakwai da aka yi garkuwa da su daga […]
Ko Za A Bani Billion Ta Dollar Don In Bada Sarauta Wallahi Ba Zan Ba Mutum Ba Duk Kuɗinshi ko shine Ɗangote – In Ji Sarkin Daura
Mai martaba Sarkin Daura Umar Faruq Umar ya bayyana cewa, ba yana bada sarauta ba […]
Ku Ƙara Haƙuri Akan Matsalar Tsaro – Kiran Gwamnan Bauchi Ga Masu Riƙe Da Sarautun Gargajiya Da Al’umma
A dalilin damuwa da matsalar tsaro dake ta yawaita a Ƙaramar Hukumar Toro ta Jahar […]
