Mutane 2 Da Ake Zargin Yan Fashi Da Makami Ne Sun Gudu Daga Gidan Yari A Katsina
Shugaban hukumar gidan gyaran hali ta Najeriya a jihar Katsina, Muhammad Abdulmumini Haruna, ya tabbatar da guduwar wasu mutane biyu da ake zargin yan fashi da makami ne tare da satar motocin mutane a cikin birnin jihar Katsina.
Daga cikin wadan da ake zargin sun gudu akwai Ibrahim Lawal da ake wa lakabi da Abba Kala.
Saurari rahoton a cikin murya a nan kasa.

