Sanatan mai wakiltar Borno ta kudu, Ali Ndume, ya caccaki gwamnatin tarayya kan yadda take […]
Tag: Ndume
Sanata mai wakiltar Borno-ta-Kudu, Ali Ndume, ya buƙaci Shugaba Bola Tinubu da ya cika alƙawarin da ya ɗauka bayan ayyana dokar ta-ɓaci kan matsalar tsaro da ya yi, ta hanyar kai hare-haren soji kan sansanonin ‘yan ta’adda.
Ndume ya kuma yi kira ga Shugaban ƙasar da ya riƙa sanar da ‘yan Najeriya […]
