Gwamnan Jahar Zamfara Bello Mohammed Matawalle yayi kira ga Maniyyata Aikin Hajji na Jahar dasu […]
Tag: Zamfara
Gwamna Matawalle Ya Bada Hutun Sati Guda Ga Ma’aikata Don Yin Katin Zaɓe A Jahar
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Mohammed Matawalle ya ayyana mako mai zuwa daga Litinin zuwa Juma’a, […]
Zamfara: Zamu Katse Layukan Sadarwa Domin Ceto Wanda Aka Sace – Matawalle
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya tabbatar wa mazauna jihar cewa za a kubutar […]
Jami’an Tsaro Sun Ƙwato Manyan Makamai Daga Ƴan Bindiga A Jihohin Sokoto, Zamfara, Kebbi
Jami’an Tsaro Sun Ƙwato Manyan Makamai Daga Ƴan Bindiga A Jihohin Sokoto, Zamfara, Kebbi […]
PDP Tace Ko Kaɗan Bai Dace Osinbajo Yakai Ziyara Zamfara Ba
Jam’iyyar PDP reshen jihar Zamfara ta bayyana cewa ziyarar da mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbanjo […]
Ƴan bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Ɗan Jarida A Zamfara
Wani Ɗan Jarida mai aiki da Gidan Rediyo da Talabijin a Gusau Kwamared Idris Haruna […]
Ƴan Bindiga Sun Hallaka Sama Da Mutane 50 A Zamfara
Ƴan bindiga sun hallaka sama da mutane hamsin, har da jami’an tsaro a wani hari […]
Ƴan Fashin Daji Sun Harbe Malamin Makarantar Sakandare A Zamfara
Wasu ƴan bindiga da ake kyautata zaton ƴan fashin daji ne sun harbe wani babban […]
Ƴan Bindiga Sun Harbe Ɗan Kwamishinan Tsaron Jahar Zamfara
An harbe dan DIG Ibrahim Mamman Tsafe ( Mai ritaya), kwamishinan tsaro da harkokin cikin […]
Da Ɗumi-Ɗumi: Ƴan Majalisar Dokokin Jahar Zamfara Sun Tsige Mataimakin Gwamnan Jahar Mahdi Aliyu
A Yau ranar Laraba ƴan majalisar dokoki na jahar Zamfara da ke Arewacin Najeriya sun […]
