Buhari Ya Yi Ta’aziyya Ga Sanata Wamako Bisa Rasuwar Matarsa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi ta’aziyya ga Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko akan rasuwar Matarsa Hajiya Atika.

Shugaban kasar a cikin sakon ta’aziyyarsa Wanda mai magana da yawunsa a kafafen yada labarai ya fitar Garba Shehu, ya bayyana cewa ya samu labarin mutuwar cike da damuwa.

” Rashin mata wacce ta kasance sashen rayuwarka kuma Mahaifiyar yaranka abu ne zafi da sosa rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *