Da Ɗumi-ɗumi: Kotu Ta Yanke Wa Abduljabbar Huluncin Kisa

Wata babbar kotu ta shari’ar musulunci ta yanke wa Sheikh Abdujabbar Kabara hukuncin kisa ta hanyar rayata.

Hukunci ya biyo bayan samun shi da kotun ta yi da laifin yin kalaman ɓatanci da rashi ga Annabi uhammad S A W.

Mai shari’a Ibrahim Sarki Yola ne ya yanke hukuncin a ranar Alhamis ɗun nan bayan da ya ce an same shi da dukkan laifukan da ake tuhumarsa da su.

A cikin tuhumar da ake masa ɗin harda zargin yin wa’azin da zai tayar da tarzoma a jahar Kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *