Tsohon Sakataren Gwamnatin Jahar Katsina, Mustapha Muhammed Inuwa na taron bayyana ficewarsa daga jam’iyyar APC.
Inuwa na sheda haka ne a yayin wani taro da ya yi da ƙungiyoyin magoya bayansa a Ofishin ƴaƙin neman zaɓensa da ke Katsina.
Za mu kawo ma ku cikakken labarin a cikin hoton bidiyo nan gaba kaɗan.
