Ina Addu’a Allah Ya Yi Maka Rahama — Saƙon Ta’aziyyarBuhari Ga Iyalan Farfesa Mahdi

Ina Addu’a Allah Ya Yi Maka Rahama — Saƙon Ta’aziyyarBuhari Ga Iyalan Farfesa Mahdi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari aika da sakon Ta’aziyyarsa ga ahalin tsohon shugaban jami’ar Ahmadu Bello dake zaria a jihar kaduna Wanda ya rasu a ranar Juma’a Farfesa Abdullahi Mahdi.

Shugaban kasar Wanda ya bayyana cewa ya Mika Sokon Ta’aziyyar tasa ga Abokan mamacin da iyalan nasa da kuma sauran yan Najeriya akan gagarumin rashin marigayin, inda ya bayyana cewa Farfesa Abdullahi Mahdi ya bayar da muhimmiyar guduwa wurin inganta harkokin ilmi a Najeriya wadda baza’a iya mantawa ba.

Buhari yayi Addu’a samun Rahama ga mamacin tare da fatan juriyar rashi ga iyalan nasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *