Rahotanni sun bayyana cewa tsoffin ƴan majalisar tarayya na jam’iyyar APC sun gana da gwamna Abba Kabir Yusuf a yau.
Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da ake rade radin sauya sheƙa na wasu jiga jigan APC zuwa ADC.