Siyasa Majalisar Dokokin Jihar Kano ta fara shirin tsige mataimakin gwamnan jihar, Aminu Abdussalam Gwarzo, bisa zargin rashin da’a a aiki, saba ka’idar ofis da kuma cin amana. Junaidu Umar March 5, 2026 0 Rahotanni sun nuna cewa akalla ‘yan majalisa 38 ne suka sanya hannu kan takardar neman […]