Labarai Hukumar kidaya ta kasa (NPC) ta bayyana cewa ta yi rajistar haihuwar sama da yara 36,000 a Jihar Kano cikin watanni tara, bayan fara amfani da tsarin rajistar haihuwa na zamani. Junaidu Umar March 25, 2026 0 Daraktan NPC na jihar, Balarabe Kabir, ne ya bayyana hakan yayin wani taron horas da […]