Waɗanda ake zargin sun haɗa da Sulaiman Yakubu Kulkude, Idris Musa da Abdullahi Usaini, inda […]
Tag: wasu
An kama wasu ma’aikatan jinya biyu bisa zargin hannu a mutuwar mata biyu ƴan gida daya a babban asibitin Zuru da ke Jihar Kebbi kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito.
Rahotanni sun nuna cewa yaran, masu shekaru shida da uku, sun rasu ne a ranar […]
NDLEA ta kama kwayoyi da aka boye a cikin jaket na sanyi da man shafawa a filin jirgin sama na Legas
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) sun dakile yunkurin […]
Kano: Hisbah ta kama ƴan daudu da suka shirya casu har suka gayyaci Kwamandodinta
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wasu matasa da ake zargi da maida kansu […]
Rikicin PDP: Kotun daukaka kara ta tabbatar da dakatar da wasu kusoshin jam’iyyar
Kotun daukaka ƙara da ke zama a Abuja ta tabbatar da dakatar da tsohon Sakataren […]
ICPC ta gano kadarori na biliyoyin naira da ake zargin suna da alaƙa da El-Rufai a Egypt
Masu bincike na hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta , ICPC, sun gano […]
