Dole ayi gaggawar kawo Ƙarshen Kisan da Ƴan ta’adda suke yiwa Ƴan Najeriya — Tinubu […]
Month: April 2022
Abinda Yasa Ake Ta Tururuwa A Na Shigowa Jam’iyyar APC Saboda Ta Samu Jagoranci Na Gari – Shitu
Tsohon shugaban jam’iyyar APC kuma sakataren jam’iyyar yanzu a jahar Katsina, Malam Shitu S Shitu […]
Ka Sauke El-Rufa’i, Ka Sanya Dokar Ta Ɓaci A Kaduna – An Shawarci Buhari
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari an buƙace shi daya cire Gwamna Nasir El-Rufa’i a matsayin Gwamnan […]
ALH ABDULKARIM DAUDA YA BAYYANA KUDIRIN TAKARAR GWAMNAN JAHAR KATSINA
A ranar lahadi 3 ga watan Afrilu 2022 ne shahararren dansiyasa kuma tsoho jami’in Dansanda […]
Idan Na Zama Gwamnan Katsina Cikin Kwana 100 Zan Karya Lagon Ƴan ta’adda – Majigiri
Shugaban babbar jam’iyyar adawa ta PDP kuma ɗan takarar gwamna a jahar Katsina, Salisu Yusuf […]
Gwamnatin Kenya Za Ta Biya Basussukan Tallafin Man Fetur Domin Daƙile Wahalar Sa
Jami’an Gwamnatin Kenya a yau Litinin din nan sun ce gwamnati za ta biya bashin […]
Ƴan PDP Da APC Na Kuka Game Da Tsarin Sansanci Da Jam’iyyun Ke Yi Wajen Tsayar Da Ƴan Takara – A Taraba
Al’ummar jihar Taraba sun koka dangane da tsarin sasanci wajen fitar da ‘yan takara a […]
Hukumar NDLEA Ta Kama Tramadol Na Kimanin Naira Biliyan 5 A Jihohi 3
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA, ta kama ƙwayoyin Tramadol […]
An Buƙaci Muttaqha Rabe Ya Canja Jam’iyya Saboda Ƙiyayya Da Tsangwama Da PDP Ke Nuna Ma Shi
Anyi kira” ga Dr. Engr. Muttaka Rabe Darma da ya canja Jam’iyya domin ya samu […]
Gwamnatin Kano Ta Ƙaddamar Da Ciyarwar Watan Ramadan
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da shirin ciyarwa da watan Ramadan na bana da nufin […]
