Gwamnatin tarayya tace zata fara raba wa yan Najeriya Naira Biliyan N20bn daga watan Yuni […]
Month: April 2022
Mafarauta 4 Sun Mutu, 7 Sun Jikkata Bayan Fashewar Wani Bam A Hanyar Borno
Wasu mafarauta sun bayyana cewa, akalla mutane hudu ne suka mutu, bakwai Kuma suka jikkata, […]
Matsalar Tsaro: Ƙungiyar Dattawan Arewa Ta Yi Fatali Da Ƙudirin El-Rufa’i Na Gayyato Sojojin Haya
Ƙungiyar Dattawan Arewa wato ACF ta yi fatali da Kudirin Gwamnan Nasir El-Rufa’i na jihar […]
Ƴan Sanda Sun Kama Ɓarayin Adai-daita Sahu A Jahar Rivers
Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta cafke wasu ‘yan kungiyar ‘yan fashi da makami guda […]
Ƴan Bindiga Sun Harbe Ɗan Kwamishinan Tsaron Jahar Zamfara
An harbe dan DIG Ibrahim Mamman Tsafe ( Mai ritaya), kwamishinan tsaro da harkokin cikin […]
Ɓangarorin Dake Rikici da Juna A Sudan Ta Kudu Sunyi Sulhu
Shugabannin Sudan ta Kudu da ke rikici da juna sun cimma yarjejeniya game da kafa […]
PDP Ta Sace Biliyoyin Daloli A Karshen Mulkinta – Garba Shehu
Fadar shugaban Najeriya ta yi ikirarin cewa ‘yan siyasar PDP sun kwashe dala biliyan 20 […]
Masari Ya Ce A tarihi Najeriya Ba Ta Taɓa Samun Shugaba Mai Son Ci Gabanta Ba Kamar Buhari
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce, Najeriya ba ta taba samun shugaban da ke […]
A kan Maganar Tsaro A Najeriya A Shirye Na Ke Da Duk Abinda Zai Same Ni – Sheikh Nuru Khalid
Fitattacen malamin nan na addini wato Sheikh Nuru Khalid ya bayyana matsayarsa game da huɗubar […]
Za mu Ƙwace Mulkin Zamfara Daga Hannun Matawalle – Cewar Sanata Marafa
Tsohon dan majalisar tarayya da ya wakilci shiyyar Zamfara ta tsakiya tsakanin 2021 zuwa 2019, […]
