Sanata Sa’idu Muhammad Ɗansadau ya bayyana irin kalamai da huɗibobin da ya kamata malamai su […]
Month: April 2022
Dubban Magoya Baya Sun Ce Katsina Ta Dikko Radda Ce
Shugaban hukumar kula da ƙanana da matsakaitan sana’o’i na Najeriya Dr, Umar Dikko Radda ya […]
Matsafi Ya Kashe Ƙananan Yara 9, Ya Binne su A Taraba
Wani da ake zargin mai suna Mubarak Lamu ya amsa laifin kashe yara maza 9 […]
Kada Ku Kuskura Ku Take Haƙƙin Ƴan Jarida, Ƴan Najeriya – IG Ya Gargaɗi Ƴan Sanda
Sufeto-Janar na Ƴan Sandan Najeriya Usman Baba ya bayyana cewar Rundunar ko kaɗan bazata amince […]
Jam’iyyun siyasa Na Son Su Koma Kamar Wasu Ƙungiyoyin Asiri – Darma
Muttaqha Rabe Darma na ɗaya daga cikin mutanen da suka nuna sha’awarsu ta tsayawa takarar […]
Yaushe Allah Zai Amshi Addu’armu Bayan Malaman Addini Na Kafirta Mutane Saboda Banbancin Aƙida – Sarkin Katsina.
Mai martaba sarkin Katsina Alhaji Abudulmumini Kabir Usman ya yi kira ga malaman addini da […]
