Wani malami a sashen gudanar da harkokin jama’a na Kwalejin fasaha ta jihar Kogi, Mista […]
Month: March 2026
NNPP Kwankwasiyya za ta yi taron zaɓen shugabanni na jiha yayin da ake raɗe-raɗin sauya sheƙar Kwankwaso
Jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya reshen jihar Kano za ta gudanar da taron zaben shugabanninta a matakin […]
DA DUMI-DUMI: Mataimakin Gwamnan Kano ya yi murabus daga mukaminsa
Mataimakin gwamnan jihar Kano ya ajiye aikinsa, kamar yadda wata sanarwa daga ƙungiyar Kwankwasiyya ta […]
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya sake jaddada goyon bayan majalisa game da ƙirƙirar sabuwar jihar Anioma.
Akpabio ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin da yake jawabi ga ‘yan jam’iyya […]
Mahaifiyar Nasir El-Rufai ta rasu
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya yi rashin mahaifiyarsa, Hajiya Umma, wadda ta […]
IG ya mika tsarin kafa ‘yansandan jihohi ga majalisar dattawa
Sufeto janar na ‘yansanda, Tunji Disu, ya mika wani cikakken tsari na kafa rundunar ‘yan […]
Tudun Wada/Doguwa: Mai bai wa Gwamnan Kano shawara kan tsaro ya sauka daga mukaminsa
Air Commodore (mai ritaya) Salisu Abdullahi Yusha’u Soja ya ajiye mukaminsa na mai bai wa […]
Kotu ta ki amincewa da bukatar dakatar da yunƙurin tsige mataimakin Gwamnan Kano
Babbar kotun tarayya da ke Kano ta ƙi amincewa da buƙatar gaggawa (ex-parte) da mataimakin […]
Ambaliyar ruwa: Gwamnatin Kano ta kaddamar da sabbin magudanan ruwa da ta gina
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da sabbin magudanan ruwa na zamani a yankin Ladanai na […]
Tsohon mataimakin Gwamnan Jihar Imo a karkashin gwamnatin jam’iyyar APC ta tsohon gwamna Rochas Okorocha, Yarima Eze Madumere, ya yi murabus daga kasancewa ɗan jam’iyyar.
A cikin wata wasiƙa mai ɗauke da kwanan wata 17 ga Maris, 2026, wadda aka […]
