Da Ɗumi-Ɗuminsa: NAHCON Ta Sanya Ranar Fara Jigilar Maido Da Alhazan Nijeriya

Da Ɗumi-Ɗuminsa: NAHCON Ta Sanya Ranar Fara Jigilar Maido Da Alhazan Nijeriya

Kwaso Alhazan Nijeriya daga Kasar Mai Tsarki, Saudiyya zai fara daga ranar Juma’a 15 ga watan Juli na Shekarar 2022.

Shugaban Hukumar Kula da Harkokin Aikin Hajji na Najeriya Zikirullah Kunle Hassan ya bayyana haka a ranar Talata a lokacin taron kammala aikin Arfa daya ke wakana a Makkah, Ƙasar Saudi Arabia.

“Biyo amince da Hukumar GACA, za’a fara Jigilar maido da Alhazan Nijeriya a ranar Juma’a 15 ga watan Juli”, Inji Shugaban Hukumar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *