Gwamnatin Tarayya Ta Roƙi Likitoci Dasu Daina Guduwa Ƙasashen Waje

Gwamnatin Tarayya Ta Roƙi Likitoci Dasu Daina Guduwa Ƙasashen Waje

Gwamnatin tarayya ta jaddada ƙudirinta na daukar matakan shawo kan matsalar tabarbarewar kwakwalwa a Najeriya.

Karamin Ministan Lafiya, Joseph Ekumankama ya yi magana da manema labarai a ranar Litinin a Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya, Ebute Meta, Legas.

Ya kaddamar da Cibiyar Ƙashi da Masu Fama da rashin lafiyar ƙwaƙwalwa, da ginin masu kula da Molecular Oxygen gas plant, Cibiyar horas da Likitoci, da wajen tiyata na zamani.

Ekumankama ya yarda cewa yawan ƙaura na ma’aikatan kiwon lafiya matsala ce kuma abin damuwa ne.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *