Na Fi Sani Danlami Nagarta – Inji Chindo

A wannan makon a cikin shirin Sojojin Baka mun samu bakuncin Hon. Aminu Chindo da Hon. Salisu Hamza Rimaye da kuma dan jam’iyyar PDP, Bishir Biro.

Na fi Sani Danlami Kafasati bai isa ya taka inda na shiga ba a Majalisa – Inji Hon. Aminu Chindo.

Ahmed Babba Kaita ya yi batan-bata-kankan – Inji Hon. Rimaye.

Jam’iyyar PDP ba ta yi wa Bishir Biro Adalci ba, Inji shi.

Saurari shirin a cikin muryar da ke kasa…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *