Nan Da Ƴan Watanni Ƴan Nijeriya Zasu Yi Dafifi A Wuraren Jefa Ƙuri’a Don Su Zaɓe Ni A Matsayin Shugaba Ƙasa – Tinubu

Nan Da Ƴan Watanni Ƴan Nijeriya Zasu Yi Dafifi A Wuraren Jefa Ƙuri’a Don Su Zaɓe Ni A Matsayin Shugaba Ƙasa – Tinubu

Ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin tutar jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya ce yana da tabbacin cewa nan da yan watanni kadan yan Nijeriya zasu yi dafifi a wuraren jefa kuri’a domin su zabe shi a matsayin shugaban ƙasar

Bola Tinubu ya bayyana haka ne a fadar Chatham House da ke Landan.

Ɗan takar dai ya je ƙasar Ingila ɗin ne domin bayyana shirinsa da ya yi ma Nijeriya idan ya samu damar zama shugaban ƙasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *