Gwamnatin Jihar Katsina ta fara zagaye na biyu na gwajin lafiyar da ake yi wa […]
Tag: Jihar
Gwamnatin Adamawa Za Ta Tsaya Tsayin Daka Kan Harkokin Tsaro, Saƙon Gwamna Fintiri Ga Sabon Kwamishinan Ƴansandan Jihar
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya tabbatar wa sabon kwamishinan ƴansanda da aka tura […]
Tsohon mataimakin gwamnan Kano, Gwarzo ya fice daga NNPP
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Aminu Abdulsalam Gwarzo ya sanar da ficewar sa daga jam’iyyar […]
NNPP Kwankwasiyya za ta yi taron zaɓen shugabanni na jiha yayin da ake raɗe-raɗin sauya sheƙar Kwankwaso
Jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya reshen jihar Kano za ta gudanar da taron zaben shugabanninta a matakin […]
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya sake jaddada goyon bayan majalisa game da ƙirƙirar sabuwar jihar Anioma.
Akpabio ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin da yake jawabi ga ‘yan jam’iyya […]
Tsohon mataimakin Gwamnan Jihar Imo a karkashin gwamnatin jam’iyyar APC ta tsohon gwamna Rochas Okorocha, Yarima Eze Madumere, ya yi murabus daga kasancewa ɗan jam’iyyar.
A cikin wata wasiƙa mai ɗauke da kwanan wata 17 ga Maris, 2026, wadda aka […]
HOTUNA: Jagoran Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya karbi bakuncin Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, da tsohon Gwamnan jihar Bayelsa, Seriake Dickson a gidan sa a Miller Road, jihar Kano.
Kwankwaso ya shirya wasan kalankuwa na bikin sallah a yau Lahadi a nan gidan na […]
An rantsar da Soludo karo na biyu a matsayin Gwamnan jihar Anambra
Gwamnan jihar Anambra, Chukwuma Soludo, ya sake karɓar rantsuwa domin fara wa’adi na biyu a […]
Kwanaki sama da 10 bayan cikar wa’adin kotu, ICPC na neman karin kwanaki 14 don ci gaba da rike El-Rufai
Hukumar yaki da rashawa ta kasa, Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission (ICPC), […]
Hukumar tsaron farar hula ta Najeriya, NSCDC, a jihar Jigawa, ta kama wani tsohon shugaban dalibai (prefect) kan zargin satar kayan gwaje-gwaje na makaranta.
Rahotanni sun bayyana cewa matashin ana zarginsa da satar wasu muhimman kayan dakin gwaje-gwaje, ciki […]
