Yansanda Sun Cafke Riƙaƙƙen Ɗan Ta’addan Dake Addabar Ƙaramar Hukumar Funtua, Jihar Katsina.

Rundunar Ƴan Sanda Dake Birnin Tarayyar Najeriya, Abuja, Ta Chafke Wani Riƙaƙƙen Ɗan Ta’addan Dake Addabar Ƙaramar Hukumar Funtua, Jihar Katsina.

Kakaki Network ta ruwaito cewa Ɗan Ta’addan Mai Suna Hussain Abdullahi Ɗan Asalin Unguwar Tanko Ne Dake Ƙaramar Hukumar Funtua, Jihar Katsina.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *