Shekarau Ya Sanar Da Komawa Jami’iyyar PDP A Majalisar Tarayya

Daga Wakiliyarmu Amira Salisu Batsari.

Tsohon Gwamnan jihar Kano wanda a yanzu shine sanata mai wakiltar kano ta tsakiya Ibrahim Shekarau ya koma jam’iyyar PDP.

Shekarau ya koma jam’iyyar ne a Majalisar Dattawa a lokacin zaman Majalisar a ranar Laraba.

Kafin ya koma jam’iyyar, memba ne a jam’iyya Mai Alamar kayan Marmari wato NNPP.

Tunda farko dai yabar jam’iyyar APC inda ya koma Jam’iyyar NNPP.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *