Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya taya Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, murnar cika […]
Tag: Gwamna
Gwamna Abba Kabir Yusuf bai halarci bikin hawan Nassarawa da Sarkin Kano ke kai wa gwamna ziyara ba.
Yayin da bikin ke gudana a yanzu, ba a ga fuskar gwamnan Kano ba. Sai […]
Dalilin da yasa muke kama bokaye a jihar Anambra – Gwamna Soludo
Gwamnan Jihar Anambra, Charles Soludo, ya kare matakin da gwamnatinsa ke dauka na cafke wasu […]
Tinubu ya zaɓi Gwamna Lawal na Zamfara cikin tawogar da za su raka shi ziyara zuwa Burtaniya
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya gaiyaci Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal domin ya taka shi […]
Gwamna Abba ya rushe ma’aikatar ilimi mai zurfi yayin da mataimakin Gwamna ya rasa mukamin sa na kwamishina
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da rushe Ma’aikatar Ilimi Mai Zurfi ta […]
Gwamna Adeleke ya kammala rajistar zama dan jam’iyyar ACCORD ta yanar gizo
Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, ya kammala rajistar sa ta yanar gizo a matsayin mamba […]
Kungiyar CAN ta yi wa Gwamna Uba Sani, addu’a
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) reshen Jihar Kaduna ta yabawa Gwamna Uba Sani kan yadda […]
Gwamna Radda ya kaddamar da bayar da tallafin Ramadan na N10.35m
Gwamna Malam Dikko Umaru Radda na jihar Katsina ,ya kaddamar da rabon kunshin Ramadan na […]
Gwamna Eno ya mayar da martani kan masu suka da Tsohon Sanata a rikicin Rukunin Rijiya 76
Gwamna Umo Eno na Akwa Ibom ya kare aikinsa kan rikicin rukunin rijiyoyi 76, inda […]
Tsare-Tsare 15 Da Za Mu Yi Idan Allah Ya Ba Mu Nasara A 2023 – Nurq Khalil
Dan takarar gwamna a karkashin tutar Jam’iyyar NNPP Engr. Nura Khalil, ya bayyana wasu tsare-tsare […]
