Shirin Sojojin Baka..
Yan adawa sun yamutsa hazo kan kalaman Gwamna Raɗɗa da yace zai rinka bada kudin cefane ga yayan jam’iyyar APC duk wata.
Hon. Sada Soli Jibia, Dan Majalisar wakilai mai wakiltar kananan hukumomin Kaita da Jibia ya musanta zargin da a cewarsa yan adawa ne ke yada shi cewa ya kai kuduri gaban Majalisa cewa kar a bude kan iyakokin kasar.
Ku saurari shirin ta hanyar dannan muryar da ke kasa.
