Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da kafa wani asusun tallafi na musamman domin […]
Category: Labarai
Gwamna Yusuf ya taya shugaba Tinubu murnar cika shekaru 74
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya taya Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, murnar cika […]
Ƴansanda sun kama wata mata da ake zargi da satar kayayyaki na N10.1m a Katsina
Rundunar ‘yansanda a jihar Katsina ta kama wata mata mai shekaru 27, Hadiza Ibrahim, bisa […]
Malami ya rasu ya na tsaka da koyarwa a jihar Kogi
Wani malami a sashen gudanar da harkokin jama’a na Kwalejin fasaha ta jihar Kogi, Mista […]
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya sake jaddada goyon bayan majalisa game da ƙirƙirar sabuwar jihar Anioma.
Akpabio ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin da yake jawabi ga ‘yan jam’iyya […]
Mahaifiyar Nasir El-Rufai ta rasu
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, ya yi rashin mahaifiyarsa, Hajiya Umma, wadda ta […]
Matar da ta haifi ƴan-biyar a Kano ta rasu
Hafsat Yusuf, matar da ta haifi ƴaƴa biyar rigis a jihar Kano a jiya Laraba […]
Ana fargabar mutuwar mutane da dama bayan ruftawar ƙasa a Kano
Ana fargabar cewa mutane da dama sun mutu bayan wani ramin yashi da ake hako […]
Gwamnatin Kano ta dauki nauyin kula da lafiyar matar da ta haifi Ƴan-biyar
Gwamnatin Jihar Kano ta dauki nauyin kula da lafiyar wata mata mai jego, Hafsatu Yusuf, […]
Hukumar kidaya ta kasa (NPC) ta bayyana cewa ta yi rajistar haihuwar sama da yara 36,000 a Jihar Kano cikin watanni tara, bayan fara amfani da tsarin rajistar haihuwa na zamani.
Daraktan NPC na jihar, Balarabe Kabir, ne ya bayyana hakan yayin wani taron horas da […]
