Duk da raguwar farashin danyen mai a kasuwar duniya daga dala 130 zuwa dala 100 […]
Category: Labarai
Ministan wutar lantarki ya nemi afuwar ’yan Najeriya kan matsalar wuta
Ministan wutar lantarki, Adebayo Adelabu, ya nemi afuwar ’yan Najeriya kan yawan katsewar wutar lantarki […]
Mutane 10 sun mutu a hatsarin mota a jihar Niger – FRSC
Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa (FRSC) ta tabbatar da mutuwar mutane 10 sakamakon wani mummunan […]
Ahmad Umar, wani malamin addinin Musulunci da ke zaune a Kaduna, ya musanta rahotannin da ke cewa hukumar tsaro ta DSS ta tsare shi, bayan wata ziyara da tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Peter Obi, ya kai masa.
A wani sako da Obi ya wallafa a shafinsa na X ranar Talata, ya yi […]
Hauhawar farashin mai ya tilasta wasu ƙasashe komawa aiki daga gida — Aliko Dangote
Attajirin ɗan kasuwa, Aliko Dangote, ya bayyana cewa hauhawar farashin mai a duniya ya sa […]
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa (NAFDAC) ta fitar da gargaɗi a faɗin ƙasar nan kan wani rukuni na jabun maganin Mabthera 500mg/50ml da aka tabbatar yana yawo a Najeriya.
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar jama’a da hukumar ta fitar, bayan samun sahihin […]
Me ke shirin faruwa ne tsakanin Kwankwaso da Gawuna?
Jagoran Jam’iyyar NNPP, Sen Rabiu Musa Kwankwaso a ya karɓi ziyarar girmamawa daga wata ƙungiyar […]
Zargin badakalar kuɗade: A ƙarshe dai ICPC za ta gurfanar da El-Rufa’i a gaban kotu
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC ta sanar da cewa za ta […]
Kotu ta yanke wa tsohon akanta janar hukuncin daurin shekaru 72 kan badakalar N868m
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yanke wa Anamekwe Nwabuoku, tsohon mukaddashin Akanta […]
HOTUNA: Jagoran Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya karbi bakuncin Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, da tsohon Gwamnan jihar Bayelsa, Seriake Dickson a gidan sa a Miller Road, jihar Kano.
Kwankwaso ya shirya wasan kalankuwa na bikin sallah a yau Lahadi a nan gidan na […]
