Gwamnan jihar Katsina, Dr. Dikko Umar Raɗɗa, ya bayyana dalilinsa na ƙin cika alƙawarin da […]
Tag: yan ta’adda
Ina Nan Kan Bakana Na Shiga Daji Yakar Yan ta’adda A Katsina – Radda
Gwamnan Jihar Katsina Dr Dikko Umar Raɗɗa, ya yadda Kudirinsa na shiga daji don yakar […]
An Kama Wani Mutum Da Harsasan Bindiga Sama Da 400 A Katsina
Yan sanda a Katsina sun kama wani mutum mai suna Ibrahim Abdullahi, da suke zargi […]
Ba Ni Da Labarin Manoma Na Ba ‘Yan ta’adda Kudi Kafin Su Noma Gonakinsu – Radda
Gwamnan jihar katsina, Malam Dikko Umar Raɗɗa, ya bayyana cewa ba ya da masaniyar cewa […]
‘Yan Ta’adda Sun Kashe Jami’an Tsaro 34 A Katsina
Kimanin jami’an tsaro 34 ciki da jami’in soja guda sai mambobin kungiyar ‘yan sintiri 33 […]
An Sace Fasinjoji Cikin Motar Haya A Hanyar Abuja
An Sace Fasinjoji Cikin Motar Haya A Hanyar Abuja Anyi garkuwa da fasinjoji da ba […]
Ƴansanda Sun Ce Sun Kama Wani Direba Da Suke Zargin Yana Ɗaukar Ƴan ta’adda Da Motarsa Ya Kai Su Wurin Da Zasu Saci Mutane A Katsina.
Rundunar ƴansandan jahar Katsina da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta kama wani […]
Da Ɗumi-Ɗumi: Ƴansanda a Katsina Sun Kama Wata Matar Da Ke Yi Ma Ƴan fashin Daji Girka Saboda Kar Bindiga Ta Kamasu.
Rundunar ƴan sandan jahar Katsina ta ce ta yi nasarar kama wata mata da suke […]
Yanda Ƴan Ta’adda Ke Saka Ƴara Ƙanana Harkar Ta’addanci Tare Da Koya Masu Yi Ma Mata Fyaɗe Idan Sun Yi Garkuwa Da Su
Jami’an tsaro sun kamo wani ƙaramin yaro mai ƙaranci shekaru mai suna Sani Ƴan Nagge […]
